Alhamdulillahi mun ga sakamakon zabe da ya gabata, kuma mun karbe shi da Tawakkalin cewa dama Allah ne mai yi. Muna da kyakkyawar niyya ga jiharmu,...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaɗa ƙuri’a a mazaɓarsa da ke ƙaramar hukumar Madobi a jihar...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta dakatar da zaben Sanatan Enugu ta Gabas saboda mutuwar Oyibo Chukwu, dan takarar jam’iyyar Labour. Shugaban hukumar ta...
Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai a karkashin jam’iyyar NNPP a mazaɓar Wudil da Garko a jihar Kano, Kamilu Ado Isa ya rasu. Kamilu ya rasu ne...
Gamayyar ƙungiyoyin cigaban matasan arewacin Najeriya ta gudanar da taron ƙaddamar da kundin bukatun arewacin Najeriya ga yan takara daga kowanne mataki, tare da ƙaddamar da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu ya nuna alhini da baƙin cikin kisan da a ka yi wa wasu mabiya...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyar PDP Atiku Abubkar ya shirya kawo ziyara jihar Kano a ranar 9 ga watan nan da muke ciki na Fabarairu....
Rahotanni sun ce an harbe shugabar matan jam’iyyar Labour Party watau LP, Victoria Chintex a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna. Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar...
Shugaban kwamitin kula da kasafin kuɗi na majalisar dattawa kuma Sanata mai wakiltar mazaɓar Kano ta Arewa, Sanata Barau I. Jibrin, ya ja hankalin al’ummar musulmi...