Connect with us

Labarai

Kano: Matashi ya rataya kansa a gona

Rahotanni daga ƙaramar hukumar Ƙiru, sun tabbatar da cewa wani matashi da har kawo yanzu ba a samu ƴan uwansa ba ya kashe kansa ta hanyar rataya a wata gona.

A cewar wasu da suka shaida faruwar lamarin a ganawarsu da manema labarai, an gano gawarsa ne jiya Talata tana lilo a jikin wata bishiya.

Haka kuma sun ƙara da cewa shekarun mutumin za su kai 30 ko fiye da haka.

A nasa ɓangaren, jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ƴan sandan jihar Kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya tabbatar wa manema labarai faruwar lamarin yana mai cewa mai gonar ne ya sanar da ofishin ƴan sandan yankin faruwar lamarin.

Haka kuma ya ƙara da cewa, bayan kai ma tashin asibiti ne likitoci suka tabbatar da rasuwarsa inda aka ajiye gawarsa a asibitin kwararru na Murtala Muhammad gabanin samun danginsa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet