Connect with us

Featured

Hatsarin Mota- Kwalejin Sa’adatu Rimi ta yi rashin ɗaliban ta

Shugaban kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi dake Kumbotso a jihar Kano Dakta Yahaya Isa Bunkure, a madadin ɗaukacin ma’aikatan kwalejin da dalibanta, ya miƙa sakon ta’aziyya ga Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje da kwamishinar ma’aikatar ilimi mai zurfi Dakta Mariya Mahmud Bunkure tare da iyayen daliban kwalejin 4 da ɗalibin kwalejin ilimi ta tarayya FCE guda 1.

Ɗaliban sun rasa rayukansu ne a wani hatsarin mota da safiyar yau Alhamis akan hanyar Kano zuwa Katsina.

Hakan na cikin wata sanarwa da shugabar sashen yaɗa labaran kwalejin Amina Abdul-Azeez Abba ta fitar da yammacin yau Alhamis.

Haka kuma ta cikin sanarwar, shugaban kwalejin, ya yi addu’ar Allah ya jiƙan waɗanda suka rasu tare da samun sauƙi cikin gaggawa ga waɗanda suka samu raunika.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet