Connect with us

Tsaro

Zamfara: Ƴan sanda sun kuɓutar da mutane 2 daga hannun ƴan garkuwa

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara, ta kuɓutar da wasu mutane 2 daga hannun masu garkuwa da mutane da suka sace su ƙaramar hukumar Zurmi.

Mai magana da yawun rundunar SP Muhammad Shehu, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar.

Sanarwar ta ce, ɓata garin sun yi garkuwa da mutanen ne tun a ranar 16 ga watan Oktoban a ƙauyen Magami da ke yankin ƙaramar hukumar Ƙauran Namoda.

Haka kuma ta cikin sanarwar, mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar ta Zamfara, ya ƙara da cewa, ƴan sanda sun samu nasarar ceto mutanen ne ba tare da n biya kuɗin fansa ba.

Haka kuma ya ce, an ceto su ne a wani  daidai lokacin da suke tsaka da bincike da rundunar ke gudanarwa a dajin Gidan Jaja da ke kƙaramar hukumar Zurmi.

Haka kuma rundunar ƴan sandan ta Zamfara ta ce, ta miƙa mutanen asibiti domin duba lafiyarsu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet