Connect with us

Labarai

Masarautar Karaye ta mayar wa Dagacin Madobawa muƙaminsa

Masarautar Karaye da ke jihar Kano, ta janye dakatarwar da ta yiwa Dagaci Madobawa Alhaji Shehu Musa.

Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in yaɗa Labaran masarautar Haruna Gunduwawa ya fitar a yau Laraba.

A kwanakin baya ne dai masarautar ta dakatar da Dagacin skmkon zargins da yin skci da aikinsa.

Sanarwar ta ce masarautar ta janye dakatarwar da ake yi masa bayan da kwamitin da aka kafa domin bincike kan zarge-zargen da ake wa Dagacin ya gabatar da rahotonsa.

Haka kuma, ta cikin sanarwar masarautar ta Ƙaraye, ta umarci Dagacin kan ya cigaba da gudanar da mulkinsa bisa adalci da lumana tare da tsayawa akan doron gaskiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet