Connect with us

Labarai

Kwamishinan Ilimi na farko a jihar Kano, Sarkin Ban Kano Mukhtar Adnan ya rasu

Wasu rahotanni daga ƙaramar hukumar Dambatta da ke jihar Kano sun bayyana cewa Allah ya yi wa tsohon hakimin Dambatta, Sarkin Ban Kano, Alhaji Mukhtar Adnan rasuwar da safiyar yau juma’a.

Alhaji Mukhtar Adnan ya rasu yana da shekaru 95 bayan ya yi fama da jinya. Haka kuma shi ne kwamishinan ilimi na farko a tsohuwar jihar Kano.

Alhaji Mukhtar Sarkin Bai, na ɗaya daga cikin mutane huɗu dake zabar sarkin Kano, kafin rasuwar sa shi ne yafi kowa daɗewa yana sarauta a fadar Kano.

An naɗa Mukhtar Adnan a matsayin Hakimin Dambatta kuma Sarkin Bai na Kano ne a shekarar 1954, kuma yana daga cikin wadanda suka zabi Sarkin Kano Ado Bayero shekaru 9 bayan naɗin da aka masa.

Sai dai a cikin shekarar 2919 ne mai martaba tsohon Sarkin Bichi kuma Sarkin Kano na yanzu Aminu Ado Bayero ya kori Mukhtar Adnan din daga Hakimcin Dambatta, sakamakon biyayyar da yake yiwa Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu da kuma adawar sa da kirkiro sabbin masarautu a Jihar ta Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet