Connect with us

Featured

Bayan Kwashe Watanni 9, Kotu Ta Bayar Da Belin Mustapha Jarfa

Kotu mai Lamba ta 58 da ke zamanta a unguwar Nomandsland karkashin jagorancin mai shari’a Alh Aminu Gabari.

Jami’in gidan gyaran hali AIC Abbas Abubakar Musa ya gabatar da shi a gaban Kotu.

Mai shari’a Alh Aminu Gabari ya bada belin mustapha Bature wanda akafi Sani da Mustapha Jarfa, wanda yana cikin masu shiga kafafen yada labarai suna maganar Siyasa da ake cewa da su sojojin baka.

Bayan shafe wata 9 a gidan gyaran hali da tarbiyya yana cin gabza Mustapha Jarfa zuwa yanzu ya sami beli a kotu

KakakiHausa ta rawaito cewa, Idan ba’a manta ba Mustapha Jarfa anganshi cikin wani fefan vedio yana kalaman batancin ga shugaban jam’iyyar APC na jihar kano Hon. Abdullahi Abbas.

Wanda daga bisani ya fito cikin wani sakon murya a makwannin baya, bayan fitowa daga kotu yana mai janye kalamansa.

inda aka jishi yana bawa Shugaban jam’iyyar hukuri bisa kalaman batancin da yayi masa.

Belin dai amba da shi ne ga ‘yan uwansa wanda suke ciki daya dashi tare da kanin mahaifiyarsa.

Wanda akarshe mustapha Jarfa yasha alwashi cewar wannan lamari na faya-fayan da aka ji shi yana aikata muggan kalamai ga wani anyi na farko anyi na karshe.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet