Connect with us

Featured

Babu Ta Yadda Za’a Yi Ace Ƴan Ta’adda Sun Gagari Jami’an Tsaro – Kwankwaso

Tsohon ministan tsaron Najeriya, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana takaicinsa akan yadda lamuran tsaro ya tabarbare musamman a yankin Arewacin Nigeria. Sanatan yace lokaci yayi da za’a ajiye batun PDP ko APC ko wata jam’iyya a gefe, a haɗa kai waje guda domin ayi yaki da matsalar, tun da dai yanzu abin ya damu kowa.

Cikin wata tattaunawa da sashen Hausa na BBC, Kwankwaso yayi kira ga gwamnatin tarayya akan tayi kokari wajen samar da ingantattun kayan aiki ga jami’an tsaro don yaki da yan ta’adda, da kuma basu duk wani kwarin gwiwa don aikin su.

Kasancewar yan ta’addan basu da yawan da jami’an tsaro ke dashi, domin a cewar Kwankwaso ko a baya bayan nan kusan yan sanda sama da dubu talatin aka tura Anambra don kula da zaben gwamna.

Kwankwaso ya kuma ce kamata yayi a wuce dasu Zamfara, Sokoto, Kebbi ko sauran inda ake da irin wancan matsaloli.

Har ila yau, Kwankwaso yace Allah ya bashi wata dama a baya, ya zauna da sojijin Najeriya na kasa, da na sama da na ruwa, yasan kwazonsu da kuma horon da suka samu, yana mai tabbatar da cewa zasu ci nasara akan yan ta’adda idan sun samu goyon baya, tun da an san ƴan ta’addan, wasu ma sunyi suna fiye da wasu manyan jami’an tsaro a Najeriya, kuma ko shugaban kasa ya fada ko bai fada ba, aikin jami’an tsaro ne wannan, kowa ya sani.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet