Connect with us

Labarai

Babbar Kotun A Abuja Ta Ayyana Ranar Yanke Hukuncin Karar Da Tsagin Ganduje Suka Shigar

Wata babbar kotun birnin tarayya da ke Maitama, a Abuja ta dage ci gaba da zamanta har zuwa ranar Juma’a, domin yanke hukunci kan karar da bangaren gwamna Abdullahi Ganduje na jam’iyyar (APC) suka shigar.

A zaman kotun na ranar Alhamis, Mai shari’a Hamzat Muazu, ya ce an dage shari’ar da aka sanya don yanke hukunci kan bukatar da wasu bangarorin biyu suka shigar na neman a yi watsi da hukuncin da aka yi tun farko a karar da suke bukata a saura.

KakakiHausa ta rawaito cewa, a baya-bayan nan ne kotun ta yanke hukunci bisa karar da tsagin Sanata Shekarau ya kai, inda ta tabbatar da tsagin a matsayin wadan da suka yin yalastaccen zaben mazabu.

Tsagin Ganduje, Sun yi tir da cewa ba a saurare su daga fara shari’ar ba don haka a ajiye maganar a gefe.

Daga nan ne kotun ta dage sauraron karar zuwa ranar Juma’a domin yanke hukunci kan bukatar a yi watsi da karar.

A halin da ake ciki, tun da farko Abdullahi Ganduje ya bukaci kotun da ta yi watsi da hukuncin da ta yanke ranar 30 ga watan Nuwamba, domin tabbatar da taron zaben mazabu da bangaren Sanata Ibrahim Shekarau ya gudanar a Kano.

Sai dai kotun ta dage sauraron karar zuwa ranar 11 ga watan Janairu bisa wannan bukata ta musamman.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet