Connect with us

Labarai

Adadin Wadanda Aka Kashe A Hare-haren Ƴan Bindiga Ya Karu Zuwa 38 A Kaduna

Adadin wadanda suka mutu a wasu hare-hare uku da aka kai a kauyukan karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna ya kai 38.

Kwamishinan tsaro na cikin gida da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan ne ya bayyana hakan a yammacin Lahadi.

Kauyuka uku da aka kai harin sun hada da Kauran Fawa, Marke da Riheya.

An ce wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyukan ne tsakanin ranar Asabar zuwa safiyar Lahadi inda suka bude wuta kan mutanen kauyen da ba su ji ba ba su gani ba.

An kuma kona gidaje da dama, manyan motoci, da motoci, tare da amfanin gona a gonaki daban-daban.

Aruwan, ya bayyana cewa an tura jami’an tsaro domin ci gaba da sintiri a yankin baki daya.

A nasa bangaren Gwamna Nasir El-Rufai ya nuna bakin cikinsa kan harin inda ya umarci hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Kaduna da ta gudanar da tantancewa cikin gaggawa domin kai dauki ga wadanda lamarin ya shafa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet