Connect with us

Labarai

Majalisar zartarwa ta ƙasa ta amince da wasu kwangilolin inganta lantarki

Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da bayar da kwangiloli goma sha shida don farfaɗo da harkokin samar da wutar lantarki a dukkanin faɗin ƙasar nan.

Majalisar wadda mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranta, a wani zama na musamman da ta gabatar a yau a fadar shugaban ƙasa, ta amince da buƙatu goma sha shida da ministan lantarki Injiniya Abubakar Aliyu ya gabatar mata.

Ministan ya ce ƙarancin wutar lantarkin da ake samu a ƙasar nan, yana da alaƙa da yadda mahukunta suka yi watsi da ɓangaren ba tare da mayar da hankali wajen bunƙasa shi yadda ya dace ba. Ya ƙara da cewa ƙarancin wutar lantarkin ya gurguntar da arziƙin ƙasa fiye da yadda ake zato.

Daga cikin waɗanda suka halarci zaman majalisar na yau, sun haɗa da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha da Ministan Shari’a, Abubakar Malami da Ministan harkokin sufuri, Sanata Hadi Sirika da Ministan yaɗa labarai, Alhaji Lai Muhammad da dai sauransu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet