Connect with us

Labarai

Gwamnan Rivers, Wike ya haramta karuwanci da gidan rawa a Fatakwal

Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya hana karuwanci da kuma gidajen rawa a Fatakwal, babban birnin jihar.

Gwamnan ya bada umarnin ne a saƙon sa na sabuwar shekara a jiya Asabar, inda ya sanar da hana gidajen rawa, cinikin dare da kuma karuwanci a bakin titi, musamman a kan titin Abacha da sauran gurare, musamman ma a yankin Casablanca.

“A cewar Wike, “wannan zai daƙile illar waɗannan munanan halaye a kan tarbiyar yara masu tasowa.”

Wike ya kuma ce za a kafa wata rundunar tsaro domin aiwatar da dokar, inda ya umarci jami’an tsaro a jihar da su kama da kuma kai kotu, ga duk wanda a ka samu ya karya dokar a jihar.

Sai dai kuma, yayin da saura ƙasa da shekaru biyu gwamnan ya sauka da ga mulki, ba a san ko tsawon yaushe dokar za ta kai ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet