Connect with us

Labarai

Matsalar Tsaro: Gwamnatin Kaduna ta tsawaita haramcin hawa Babura

Gwamnatin Kaduna ta bayyana cewa dokar hana acaba da yawo akan babur a fadin jihar Kaduna tana nan daram. Kuma an tsawaita dokar har sai yadda hali yayi.

Sauran dokokin da aka tsawaita sun haɗa da dokar hana yawo da babura masu ƙafa uku (NAPEEP) daga karfe 7 na dare zuwa 6 na safe a kananan hukumomin Birnin Gwari, da Giwa, da Igabi, da Chikun, da Kachia, da Kagarko da kuma Kajuru

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida Mista Samuel Aruwan ya bayyana cewa Gwamnan jihar ya baiwa jama’ar Kaduna hakuri bisa daukar wadannan tsauraran dokoki. Amma ya ce an yi ne domin tsare rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar Kaduna.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet