Connect with us

Featured

Wani Matashi a Kano ya samu gurbin zama a gidan yari sakamakon satar Talo – Talo

Wata kotun shari’ar Musulunci a Jihar Kano, ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 23, Nura Usman, hukuncin daurin watanni biyu a gidan ajiya da gyaran hali, bisa samunsa da laifin satar talo-talo.

Usman, wanda mazaunin unguwar Rimin Kebe ne da ke yankin ƙaramar hukumar Nassarawa, an yanke masa hukuncin ne bayan ya amsa laifin sata.

Alkalin kotun, Mansur Ibrahim, ya kuma ba shi zabin biyan tarar Naira 20,000 tare da umarce shi da ya biya Naira 16,000 a matsayin diyya ga mai Talo-Talon.

Tun da farko, dai Lauyan masu shigar da ƙara, Abdullahi Muhammad ya shaida wa kotun cewa, wanda a ke tuhuma ya aikata laifin ne a ranar 1 ga watan Janairu, a unguwar Rimin Kebe da ke Kano.

Ya ce wanda ake tuhumar ya kutsa kai cikin gidan wanda ya kai karar inda ya saci Talo-Talo guda ɗaya. Sai dai wanda a ka yanke wa hukuncin ya sayar da talo-talon ne a kan kudi Naira 7,000.

Lauyan ya ce laifin ya ci karo da tanadin sashe na 133 na dokar shari’ar jihar Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet