Connect with us

Labarai

Wasu Ƴan Jam’iyyar APC Da Suka Fusata Sun Bukaci Kotu Da Ta Dakatar Da Babban Taron Jam’iyyar

Wasu daga cikin ‘ya’yan jam’iyyar (APC) da ke cike da fushi sun sake yin wani sabon yunkuri na hana gudanar da babban taron kasa a wata mai zuwa.

Masu shigar da kara na neman babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ba su umarnin hana kwamitin tsare-tsare na riko da na musamman da Gwamna Buni ke jagoranta daga ci gaba da gudanar da taron bisa hujjar cewa har yanzu ba a kammala majalissar jahohi a dukkan jihohin tarayyar kasar nan 36 ba.

Wadanda ake kara a karar sun hada da APC, Shugaban Kwamitin riko na Jam’iyyar APC da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa.

Ba a sanya ranar da za a ci gaba da sauraren karar ba.

TVCnews

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet