Connect with us

Labarai

Ma’aikatan Majalisar Dokokin Najeriya Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani

Ma’aikatan majalisar dokokin kasar karkashin inuwar kungiyar ma’aikatan majalisar dokokin Najeriya a ranar Litinin sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani, domin mayar da martani ga bukatarsu ta biyan basukan mafi karancin albashi na watanni takwas.

Ma’aikatan NASS sun nuna rashin amincewarsu da rashin biyan mafi karancin albashin ma’aikata.
Suna zargin mahukuntan majalisar dokokin kasar da rashin mutunta yarjejeniyar aiki da bangarorin biyu suka shiga.

Kungiyar majalissar dokoki ta kasa da kungiyar masu yi wa hidima ta kasa ta PASAN sun gudanar da wani taron hadin gwiwa a Abuja ranar Alhamis inda aka yanke shawarar cewa ma’aikata su sauke kayan aiki, kusan mako guda ‘yan majalisar su dawo daga hutu.

‘Yan majalisar dattawa da na wakilai sun tafi hutu saboda hutun kirsimeti dana sabuwar shekara. Ana sa ran za a ci gaba da zaman majalisar a ranar 18 ga watan Janairu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet