Connect with us

Labarai

Siyasar Kano: Ƴan Sanda sun gayyaci ɗan adawar Ganduje, Muaz Magaji

Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta gayyaci Muaz Magaji, wani ɗan adawar Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje.

A Bara ne dai Ganduje ya sallami Magaji da ga muƙamin sa na Kwamishinan Aiyuka da Gine-gine sakamakon kalaman da ba su dace ba a kan rasuwar Shugaban Ma’aikata na Fadar Shugaban Ƙasa, Abba Kyari.

Tun da ya bar gwamnatin Ganduje, sai Magaji, wanda a ka fi sani da Ɗan-Sarauniya, ya ke yiwa gwamnan adawa kan irin salon mulkin sa da kuma zargin saka iyalin sa a cikin mulki.

Da ga bisani sai tsohon Kwamishinan ya koma ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau bayan da jam’iyar APC ta tsaye gida biyu a jihar.

Da ya ke tabbatar da gayyatar, Magaji ya ce ƴan sandan sun kira shi ne a waya cewa ya je shalkwatar domin tambayoyi.

Ya ce gayyatar na da nasaba da irin adawar sa ga gwamnatin Ganduje.

Sai dai kuma Kakakin Rundunar, Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce sun gayyace shi ne sakamakon ƙorafi da a ka shigar a kan sa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet