Connect with us

Labarai

Sojojin Najeriya sun fara horar da fararen hula a Kaduna don yaƙar ƴan fashin daji

A yunƙurin ta na daƙile ayyukan ‘yan fashin daji a kudancin Kaduna, rundunar Operation Safe Heaven ta sojojin Najeriya ta yaye matasa 98 da bai wa horo kan tattara bayanan sirri da leƙen asiri.

Yayin bikin yayewar da ya gudana a Hedikwatar Runduna ta 7 a Kafanchan a yau Laraba, matasan sun kammala horon cikin nishaɗi, a cewar sanarwar da Manjo Ishaku Takwa ya fitar.

Da yake yi wa matasan jawabi, Kwamandan Rundunar Operation Safe Heaven Manjo Janar Ibrahim Ali ya neme su da su “guji ɓangaranci kuma su gudanar da ayyukansu ba tare da tsoro ko alfarma ba”.

Janar ɗin ya gargaɗe su da kar su bari ‘yan siyasa su yi amfani da su wajen dabar siyasa.

Ya ce an zaɓo matasan ne daga ƙabilu bakwai mafiya girma a ƙananan hukumomin Kafanchan da Kauru da Kaura da Jema’a.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet