Connect with us

Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe Wani Asibiti Da Cibiyar Horas Da Kiwon Lafiya

Gwamnatin jihar Kano ta kai samame tare da rufe wani asibiti mai zaman kansa da cibiyar horar da kiyon lafiya mai suna Alwasa’u clinic da ke Kurna Asabe a karamar hukumar Fagge a jihar.

Hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta jihar (PHIMA), ta ce cibiyar kiwon lafiya da ba ta yi rajista ba tana aiki ba bisa ka’ida ba a matsayin mai ba da kulawa da cibiyar horar da ma’aikatan jinya tare da ba su satifiket bayan kammala horon.

Sakataren zartarwa na hukumar, Dakta Tijjani Usman Aliyu ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a ga manema labarai.

Dokta Aliyu ya ce a lokacin da hukumar ta samu bayanai kan ayyukan haramci asibitin mai zaman kanta, hukumar ta kai samame wurin, inda ta gano yadda mamallakin cibiyar ke jefa rayuwar mutanen da ke kula da wurin cikin hadari.

‘’ A lokacin da muka kai samame asibitin mun gano cewa mai shi yana horas da ma’aikatan jinya wanda hukumar jinya ta Najeriya ta tabbatar an soke shekaru ashirin da suka gabata.

‘’ A binciken da muka yi, Hukumar Kula da Ma’aikatan Jiyya ta Najeriya da kwararrun ma’aikatan jinya sun shaida mana cewa, babu wani horo da ake kira auxiliary Nursing an dakatar dakatar fiye da shekaru ashirin’’.

‘’Yanzu haka muna kokarin gano dalibai nawa ne cibiyar horas da ta’addanci ta yaye da kuma inda suke aiki domin mu gaggauta dakatar da hadarin da ke tattare da su.

Ya kara da cewa duk ayyukan mai asibitin ya saba wa ka’idojin aikin jinya da kuma dokokin PHIMA da ka’idojin aiki bi da bi.

“Saboda haka, tare da wannan lamari rashin lafiya, asibitin zai cigaba da kasancewa a rufe yayin da ake cigaba da gudanar da bincike domin mika masu laifin bisa ga doka da ka’idojin Hukumar da kuma ka’idojin aikin jinya domin gudun yin illa ga wasu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet