Connect with us

Addini

Yau ce Ranar Hijabi ta Duniya: Wacce irin rawa Hijabi ke takawa a rayuwar ƴa mace?

Ranar 1 ga watan Fabrairu, mata Musulmi a duniya na bikin ranar a matsayin ranar sanya Hijabi ta duniya.

Matashiyar Musulma, Nazma Khan ƴar asalin ƙasar Amurka ce ta ƙirƙiro wannan rana a shekarar 2013, bayan da aka kai harin 9/11 a Amurka.

Haka kuma ita ta fara wayarwa matan duniya kai ta hanyar sadarwar yanar gizo, wato (Internet) wanda hakan ya ja hankalin Musulmai da waɗanda ba Musulmai ba a ƙasashen duniya.

Haka kuma manufar ranar ita ce jan hankalin matan duniya, wajen suturta jikinsu da kuma kwadaita masu sa hijabi, koda sau ɗaya ne domin gani yadda girmama mace yake a Musulunci.

Malamai dai kan iya kira ga mata akan sanya suturta jikinsu domin kaucewa haifar da alfasha a tsakanin al’umma.

Yanzu haka dai ana bikin ranar ta Hijabi a kashe 140 daga cikin kusan 200 a fadin duniya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet