Connect with us

Labarai

Indiya na jimamin mutuwar zabiya Lata Mangeshkar

Shaharrariyar mawakiyar Indiya Lata Mangeshkar ta mutu tana da shekaru 92 a duniya. Zabiyar ta rasu ne a wani asibiti da ke birnin Mumbai bayan ta kamu da corona.

Al’ummar Indiya da ma masoyan wakokin Indiya ne ke jimamin mutuwar shahararriyar zabiyar kasar Lata Mangeshekar da ta mutu a daren a wannan Lahadin tana da shekaru casa’in da biyu a duniya.

Lata Mangeshrekar ta shahara sosai a ciki dama wajen Indiya, ta mutu ne a wani asibiti da ke a birnin Mumbai bayan ta shafe sama da makonni uku tana jinyar cutar corona. Firaiminista Narendra Modi ya baiyan alhininsa inda ya ce, Indiya tayi babban rashin da ba me iya maye gurbinta.

Tuni Gwamnatin Indiya ta aiyana zaman makoki na kwanaki biyu tare da sauke tutar kasar don karrama zabiyar, sanarwar gwamnatin ta ce, ana cikin shiri don yi mata jana’iza irin ta ban girma.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet