Connect with us

Addini

Jami’ar Oxford ta gayyaci wani ɗan jihar Kano dan gabatar da jawabi akan Musulunci da Kimiyya

Jami’a Oxford da ke ƙasar Birtaniya ta gayyaci fitaccen ɗan jaridar nan na jihar Kano, Ali Abubakar Sadiq, domin ya gabatar da wata kasida akan addinin Musulunci da Kimiyya.

Ali Abubakar Sadiq wanda fitaccen ɗan jarida ne kuma marubuci a jaridar Leadership da ya yi shuhura wajen wallafe-wallafe akan addinin Muslunci da kimiyya ya sanar da gayyatar ne a shafinsa na Facebook.

Haka kuma Sadiq din ya bayyana cewa zai gabatar da wannan kasida ne a cikin watan Maris ɗin a gurin wani gagarumin taron lakca da jami’ar za ta gudanar na kwanaki biyu.

Ali Abubakar Sadiq

Ba wannan ne karon farko da Ali Abubakar Sadiq ya ke samun irin wannan karramawar ba domin ko a cikin shekarar 2008 sai da jami’ar Cambridge ta karrama shi a matsayin dan jarida mai rubutu a fannin addinin musulunci da kimiyya.

Hakazalika a shekarar 2015 ya sake samun kyauta daga jami’ar Sigmund Freud dake Vienna kan ingantaccen bincike kan addinin Musulunci.

Jami’ar Oxford dai ita ce jami’a ta ɗaya a nahiyar Turai kuma ta huɗu a fadin duniya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetgrandpashabetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet