Connect with us

Labarai

Yau take ranar Rediyo ta Duniya: Wanne tasiri ta ke da shi a gareku?

Ranar 13 ga watan Fabrairun kowacce shekara rana ce hukumar raya al’adu ta Majalisar Dinkin Duniya ta kebe musamman don tunawa da tasirin da kafar rediyo ke yi wajen sauya rayuwar jama’a, da kuma irin rawar da take takawa wajen bayar da bayanan abubuwan da ke faruwa a fadin duniya.

A shekara ta 2011 ne kungiyar Majalisar Dinkin Duniya mai kula da ilmi da al’adu, watau UNESCO, ta kebe kowace ranar 13 ga wata Fabarairu a zaman Ranar Radiyo ta Duniya.

A cewar kungiyar UNESCO, radio na kan gaba a matsayin hanyar sadarwa ga al’umma mai yawa a ko’ina a duniya, a kuma cikin lokaci kankani.

Masu sauraron rediyon sun ce ko rigar fulani kaje rediyo za ka tarar, kuma tana taimakawa wajen hada kan al’umma sannan ita ba ta karya, ba kamar kafafan sada zumunta ba .

Shin wane tasiri Radio ke da shi a rayuwarka?

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet