Connect with us

Labarai

Matsalar Tsaro: Yan bindiga sun hallaka mutum biyar a jihar Benue

Wasu rahotanni daga karamar hukumar Gwer ta Yamma da ke jihar Benue sun bayyana cewa wasu ƴan bindiga daɗi sun kashe mutum biyar a wani sabon hari da aka kai kauyen Tse Udeghe da ke ƙaramar hukumar.

Waɗanda suka ga lamarin sun ce bayan wadanda suka rasu, mutane da yawa sun jikkata a lokacin da maharan da yawa dauke da bindigogi suka yi wa kauyen dirar-mikiya da misalign karfe 4:30 na yamma jiya Alhamis, suka bude wuta a kan jama’a, inda suka kasha mutum hudu a take.

Jaridar DailyTrust ta ruwaito cewa, shedun sun kuma bayyana cewa ‘yan bindigar a jiyan sun kuma sake kai wani harin da misalign karfe 7 na almuru inda suka bude wuta a kan wata mota da ke tafiya, inda suka kasha mutum daya.

Mai magana da yawun rundunar ‚yan sandan jihar ta Benue ta ce ba su s amu rahoton hare-haren ba a lokacin da aka tuntube ta.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet