Connect with us

Labarai

Goma da Ashirin: NDLEA ta gabatar da tuhuma takwas ga DCP Abba Kyari

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta gabatar da tuhuma takwas ga DCP Abba Kyari da karin mutum shida, a gaban wata babbar kotun tarayya ta Abuja bisa zargin hannunsu da fataucin kwayoyi.

Wannan na zuwa ne ‘yan sa’o’i da hukumomin kasar suka amince su mika ɗan sanda Abba Kyari hannun Amurka.

NDLEA ta gabatar da tuhume-tuhumen ne a gaban kootun tarayya da ke Abuja a kan ACP Sunday Ogbuya da ACP Sunday James da Sifeta Simon Ariba da kuma Sifeta John Nuhu, wadanda suka yi aiki da runduna ta musamman da ke yaki da iyagun laifuka ta Police Intelligence Response Team.

Da kuma wasu mutum biyum Chibunna Patrcike da Emeka Alfphosus, wadanda aka kama su a filin jirgin sama na Enugu bisa zarginsu da laifuka da suka shafi batun muggan kwayoyi ciki har da hodar ibilis.

Rahotanni sunce tawagar lauyoyin NDLEA karkashin jagorancin Mr Joseph Sunday ta shigar da kara inda ta zargi DCP Abba Kyari da sauran jami’an ‘yan sanda hudu da hada baki wajen safarar hodar ibilis mai nauyin fiye da kilogiram 17.

Kazalika an yi zargin cewa Abba Kyari da mutanenssa da ke tsare a yanzu a hannun NDLEA sun jirkita kunshin hodar ibilis da ya kai nauyin kilogiram 21.

Ana sa ran a yau juma’a za a saka ranar da za a fara sauraron karar da NDLEA ta shigar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet