Connect with us

Labarai

Yaƙin Russia da Ukraine: Vladimir Putin ya gargaɗi ƙasashen duniya

A wani ɓangare na jawabinsa, shugaba Vladimir Putin ya yi gargaɗi ga duniya cewa duk ƙasar da ta saka dokar hana shawagin jirage, yana nufin ta shiga yaƙin Ukraine.

Shugaban na Rasha ya ce “Za mu ɗauki duk wani mataki da aka ɗauka ta wannan hanyar a matsayin shiga cikin yaƙi a kasar.”

A ɓangaren soji, dokar hana shawagin jirage na nufin babu wani jirgi da zai shiga ko ratsawa ta yankin da ake yaƙi. Duk jirgin da ya ratsa za a iya harbo shi.

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya caccaki Nato kan rashin ayyana hana shawagin jirage, yana mai cewa wannan “rauni ne da rashin haɗin kai.”

Nato a nata ɓangaren ta ce wannan zai iya rura wutar yaƙin zuwa wasu ƙasashe.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet