Connect with us

Labarai

Duk lalacewar jam’iyyar PDP gwara ita da APC – Rabi’u Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce jam’iyyar APC ce mafi lalacewa cikin jam’iyyun siyasa a wannan lokaci.

Tsohon Sanatan ya kuma ce duk da dai ita ma PDP ɗin ba kanwar lasa ba ce wajen kama-karya a yanzu, amma dai za a iya cewa gwara-gwara idan a ka kwatanta ta da APC.

Kwankwaso ya yi wannan furuci ne a jiya Lahadi, a lokacin taron masu ruwa da tsaki na ɗarikar Kwankwasiyya a gidansa dake birnin Kano.

Ya ce wasu “sojojin gona” ne su ke yin kama-karya a PDP, inda ya koka da cewa duk cancantar mutum da haƙƙin sa, zai iya rasa shi ta dalilin waɗannan sojojin gonar.

Haka kuma Sanata Kwankwaso ya jadda cewa har yanzu yana cikin jam’iyyar PDP, amma shirye-shirye sun yi nisa a tsakaninsa da jam’iyyar NNPP.

Kwankwaso yace fita daga jam’iyya da komawa ba illa bane, kuma hakan ma shi ne kwarewa a siyasa.

Ya tuna cewa a shekarar 2018 da su ka yi zaben fidda gwani a Fatakwal, wadanda su ka zo na farko, na biyu, na uku da na hudu, duk sunbar PDP sun dawo, “sai kuma wasu tarkace da suka biyo baya, a cewar Kwankwaso.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet