Connect with us

Labarai

Najeriya ta zama ƙasa ta 118 a jerin ƙasashe masu farin ciki a duniya – Rahoto

Wani rahoto wanda a ke fitar da shi shekara-shekara ya nuna cewa Nijeriya na kasan ƙasashe 17 na Afirka da su ka haɗa da Afirka Ta Kudu (91), Gambia (93) Algeria (96), Liberia (97), Congo (99), Morocco (100), Mozambique (101), and Cameroon (102).

Sauran ƙasashen da su ke gaban Najeriya sun haɗa da Senegal (103), Niger (104), Gabon (106), Guinea (109), Ghana (111), Burkina Faso (113), Benin (115), Comoros (116), da Uganda (117).

Sauran sun haɗa da Senegal (103), Niger (104), Gabon (106), Guinea (109), Ghana (111), Burkina Faso (113), Benin (115), Comoros (116), sai kuma Uganda (117).

Sai dai kuma rahoton ya ce Najeriya ta na saman Kenya (119), Tunisia (120), Mali (123), Namibia (124), Madagascar (128), Egypt (129), da Chad (130) a jerin ƙasashen.

Hakazalika rahoton ya ce ƙasar Finland ita ce ƙasa mafi farin-ciki a duniya, inda ta ɗare matsayin karo na biyar kenan a jere.

Ita kuwa ƙasar Afghanistan ita ce ƙasa mafi ƙunci a duniya sai Lebanon ke take mata baya, kamar yadda rahoton ya bayyana.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetmarsbahisholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetmatadorbetonwinimajbetmatbetholiganbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantsahabetsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet