Connect with us

Labarai

Hare-haren ƴan ƙungiyar IPOB a jihar Imo yana damu na – Buhari

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa a bisa hare-haren ƴan haramtacciyar ƙungiyar masu rajin samar da yankin Biafra, IPOB.

A tuna cewa a ranar Asabar ne dai ƴan IPOB su ka kai hari gidan Shugaban Ohaneze Ndigbo, Ohanaeze Ndigbo, Farfesa George Obiozor, a Awo-Omanma, Ƙaramar Hukumar Oru ta kudu.

A wata sanarwar da kakakinsa, Garba Shehu ya fitar Lahadi a Abuja, Buhari ya yi alla-wadai da harin, inda ya yi kira ga a zauna lafiya.

A cewar sa, a na nan a na duba da gyara yanayin doka da oda a shiyyar Kudu-maso-Gabas.

Shi yasa Buhari ya yi kira ga al’ummar Jihar Imo, musamman, da kuma na shiyyar gaba daya da su zauna lafiya domin yan sanda na kai-komo don samar da zaman lafiya.

Buhari ya jajantawa ƴan sanda bisa rashin jami’ai Da kayan aiki da su ka yi, inda ya kuma jajanta wa Obiozor , wanda ya yi kira gare shi da ya ci gaba da aikin sa na samar da zaman lafiya da haɗin kai.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet