Connect with us

Labarai

Idan aka zaɓeni Gwamnan Kano zan yi koyi da gwamnatin Babagana Zulum – Usman Alhaji

Sakataren gwamnatin Jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya bayyana aniyarsa ta neman kujerar gwamnan jihar Kano a babban zaɓen shekarar 2023 da ke tafe.

Usman Alhaji wanda shi ne ke riƙe da sarautar wazirin Gaya ya bayyana hakan a jiya Lahadi a gurin wani taron liyafar cin abincin dare da ƙungiyar ƴan kishin jihar Kano da su ke da muradin samar da nagartacciyar gwamnati.

Haka kuma Wazirin Gaya ya yi alƙawarin cewa shi ne gwamnan da zai dora daga inda Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya tsaya idan ya yi nasarar zaman Gwamnan Kano.

“Ina da aniyar ɗorawa daga kyawawan ayyukan da gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta tsaya, dan haka gwamnati na za ta kasance kamar yadda ake tafiyar da gwamnati a jihohin Lagos da Kaduna da kuma jihar Borno”.

“Ku shaidawa akan yadda na kasance a cikin gwamnatin Ganduje tashin shekaru shida. Kuma jihar Kano tana buƙatar wanda ya ke da amanar da zai ɗora daga kyawawan ayyukan gwamnatin Ganduje”.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet