Connect with us

Labarai

Muna da ƴan takarar shugaban ƙasa guda 15 a jam’iyyar mu – NNPP

Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyar NNPP, Ambasada Agbo Major, ya bayyana cewa yanzu haka akwai ƴan takarar shugaban ƙasa guda 15 a cikin jam’iyyar.

Ya kuma ƙara da cewa akwai ƴan takarar gwamna, da na ƴan majalisu da dama a jam’iyar.

Da ya ke ganawa da manema labarai a Abuja a yau Talata, Major ya ce jam’iyar za ta yi babban taron ta na shiyyoyi a ranar 28 ga watan Maris.

Ya ƙara da cewa a ranar 30 ga Maris kuma NNPP za ta yi babban taron ta na kasa a Abuja, inda za ta zabi shugabannin jam’iyar na din-din-din.

Major ya ƙara da cewa NNPP ta fito ne domin ƙwatar mulki a hannun APC don ta kawo gyara a ƙasar nan sakamakon lalace wa da ta yi a hannun jam’iyar mai mulki.

Ya ƙara da cewa dubban al’umma ne, musamman matasa ke shigo wa NNPP, inda ya ce jam’iyar a shirye ta ke ta baiwa duk wani ɗan ta dama.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet