Connect with us

Labarai

Al’umma na cigaba da kokawa kan wahalar ruwan sha a Kano

Al’umma a Jihar Kano na cigaba da kokawa a bisa wahalar ruwan sha, musamman a ƙwaryar birnin Kano yayin da a ke azumin watan Ramadan.

Wani bincike da Kamfanin Dillacin Labarai na Ƙasa, NAN ya gudanar, ya bayyana cewa matsalar ta fi shafar mazauna Ƙananan Hukumomi takwas na cikin ƙwaryar Kano da su ka haɗa da Dala, Fagge, Gwale, Kano Municipal, Kumbotso, Tarauni, Nassarawa da Ungogo.

Binciken ya nuna cewa mazauna Ƙananan Hukumomin sun dogara ne ga ma’aikatar ruwa ta jiha, rijiyoyin burtsatse na gwamnati da masu hannu da shuni ke samar wa sai kuma ƴan-garuwa.

Binciken na NAN ya nuna cewa matsalar wutar lantarki ta ƙasa ita ce ta haifar da matsalar, wacce ta shafi hanyoyin samar da ruwa a jihar.

Wasu mazauna jihar sun ce matsalar ruwan sha ta fi shekara 10 ta na addabar al’umma a jihar Kano, inda su ka yi jira ga gwamnatinsa ta zage dantse wajen samar da isasshen ruwan sha a jihar

Manajan-Darakta na Ma’aikatar Ruwa ta Kano, Garba Kofar-Wambai ya baiwa al’ummar jihar hakuri bisa ƙasa turo ruwan ga jama’a.

A cewarsa ma’aikatar ta dogara da wutar lantarki ne wajen sama Turi ruwan sha ga al’umma, inda ya ce faduwar layin wuta na ƙasa.

Kofar-Mata ya ce ma’aikatar ta shi za ta samar da isasshen ruwan sha da zarar an gyara wutar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet