Connect with us

Siyasa

Jam’iyyar APC ta ƙara canja ranakun da za ta yi zaɓukan fitar da gwani

Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, ta kuma ɗage ranakun da ta sanar na yin zaɓukan fidda gwani.

Jam’iyyar  ta bayyana hakan ne ta cikin wani saƙo da ta wallafa a shafinta na Twitter.

Ta cikin saƙon dai, sabon jadawalin da APC ta fitar ya yi nuni da cewa jam’iyyar za ta gudanar da zaɓen fitar da gwani na gwamnoni da na ƴan majalisar wakilai ranar 26 ga wannan watan da muke ciki na Mayu.

Haka kuma za ta yi zaɓen fitar da gwani na masu neman kujerar majalisar dattawa da majalisar dokoki ta jihohi ranar 27 ga watan Mayu.

Haka kuma jam’iyyar ta APC, ta ce za ta yi zaɓen fitar da gwani na shugaban ƙasa a ranakun 29 da kuma 30 ga Mayu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet