Connect with us

Labarai

Kaduna: Ƴan bindiga sun sace ɗalibai tare da fasinjoji

Ƙungiyar cigaban masarautar Birnin Gwari watau BEPU, ta bayyana kaɗuwarta bisa garkuwar da wasu ƴan bindiga suka yi da matafiya masu yawa haɗi da wasu dalibai da ke kan hanyar rubuta jarrabawar shiga makarantar kiwon lafiya ta jami’ar Jihar Kaduna.

Ƙungiyar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da jami’inta na hulɗa da jama’a Malm Idris Sa’idu ya fitar.

Sanarwar ta ce, iftila’in ya faru ne da safiyar.

Haka kuma sanarwar ta ruwaito cewa ƴan fashin sun yi wa wurare uku ƙawanya a kan babbar hanyar.

Sanarwar ta ƙara da cewa, an sace matafiya da dama da ɗaliban da za su rubuta jarabawar shiga makarantar.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, Sai dai rundunar ƴan sandan jihar Kaduna da kuma gwamnatin jihar ba su ce komai ba dangane da lamarin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet