Connect with us

Labarai

Taraba: Yadda ƴan bindiga suka sake kai hari garin Gunduma

Wasu gungun ƴan bindiga, sun sake kai wani sabon hari garin Gunduma da ke jihar Taraba.

Rahotonni sun bayyana cewa ɓata garin sun kai harin ne a daren Alhamis ɗin makonnan.

A zantawar wani mazaunin garin Malam Nurudden Garba ya tabbatar wa manema labarai cewa, ƴan bindigar sun yiwa garin tsinke a kan Babura tare da yin harbe-harbe kan mai uwa da wabi.

Haka kuma ya ƙara da cewa, zuwa lokacin tattaunawar tasa da 6an jarida mutanen garin na cikin halin zullumi don kuwa ba lallai ne ɓata garin sun bar yankin ba.

Tuni dai rundunar ƴan sandan jihar ta bakin mai magana da yawunta Usman Abdullahi ya tabbatar da faruwar lamarin yana mai cewa rundunar na kan gudanar da bincike dangane da faruwar lamarin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet