Connect with us

Labarai

APC: Za mu iya hukunta Tinubu bisa kalamansa ga shugaba Buhari

 Shugaban jam’iyyar APC mai mulki na ƙasa Sanata Abdullahi Adamu, ya ce jam’iyyar za ta iya hukunta Bola Ahmad Tinubu, bisa irin kalaman da ya furta kan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.
Shugaban ya bayyana hakan ne a zantawarsa da manema labarai a shalkwatar jam’iyyar da ke birnin tarayya Abuja a ƙarshen makonnan.
Sanata Abdullahi Adamu ya ce, “Za mu iya hukunta Tinubu akan kalaman da ya yi bisa Shugaba Buhari wanda ba su dace ba”.
 Haka kuma ya ƙara da cewa, “Babu wani ɗan takarar shugaban kasa da aka haramtawa tsayawa takarar zaɓen fitar da gwani na shugaban ƙasa a jam’iyyar APC wanda za a gudanar ranar Litinin mai zuwa.
A ranar Larabar makon jiya ne dai Bola Tinubu ya caccaki shugaba Buhari lokacin da ya jawabi a wani taro da ya yi da jagororin jam’iyyar APC a Abeokuta babban birnin jihar Ogun.
Yayin ganawar tasu ne aka jiyo Tinubu na cewa ba don shi ba, da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari Buhari bai za zama shugaban kasa ba.
Bayan fitar wannan kalamai ne suka janyo masa cece-kuce.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet