Connect with us

Siyasa

Taron APC: Delegate ɗin Jigawa ya rasu kafin fara zaɓe

Allah ya yi wa shugaban tawagar wakilan jam’iyyar APC na Jihar Jigawa a taron zaɓen fitar da ƴan takara na APC, Alhaji Isah Burji rasuwa.

Marigayin wanda kuma shi ne shugaban jam’iyyar APC na mazaɓar Jigawa ta tsakiya ya faɗi ne kuma nan take Allah ya yi masa rasuwa a wani otal da ke birnin tarayya Abuja.

Jaridar Solacebase, ta ruwaito cewa shugaban jam’iyyar APC na Jigawa ta Gabas, Alhaji Abdullahi Ango ne ya tabbatar da rasuwartasa a dandalin Eagle Square.

Ya ce, marigayin ya rasu da misalin ƙarfe 3:30 na rana bayan ya ci abincin rana tare da yin sallar la’asar.

Alhaji Abdullahi Ango, ya musanta rahotonnin da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa marigayin ya rasu ne a dandalin Eagle Square.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet