Tsohon gwamnan jihar Lagos Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaɓen fitar da gwani na takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC.
Bola Tinubu ya samu nasarar ne da ƙuri’u 1,271.
An fara zaɓen ne a jiya Talata yayin da wasu daga cikin ƴan takarar su ka janye masa.
Post Views: 482