Connect with us

Labarai

Alamu na nuna cewa ƴan Najeriya miliyan 90 ne za su kaɗa ƙuri’a a zaɓen baɗi- INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ce alamu na nuna cewa akwai yuwuwar cewa ƴan Najeriya kimanin miliyan casa’in ne za su kaɗa ƙuri’a zaɓunka baɗi da ke ƙaratowa.

Shugaban hukumar Farfesa Mahmood Yakubu, ne ya bayyana haka yayin da ya kai ziyara ofishin babban hafsan sojan saman Najeriya I. O Amao a birnin tarayya Abuja.

Shugaban na INEC, ya kuma buƙaci haɗin kan rundunar sojan saman wajen kai kayan aikin zaɓen zuwa ƙananan hukumomi yayin zaɓen.

Mahmud Yakubu, ya ƙara da cewa bada gudunmawar rundunar zai taimaka wajen samun tsaikon isar da kayayyakin zaɓen.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, a jawabinsa, hafsan sojan saman na Najeriya, ya ce a shirye dakarun su suke domin tallafa wa hukumar INEC don ganin an yi zaɓen ba tare da wani cikas ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetgrandpashabetcasinolevantimajbetsekabetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet