Connect with us

Featured

Kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars zata barje gumi da kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourist

A fafatawar da ake a gasar Premier ta kasar nan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zata kece raini da takwararta ta Wiki Tourist.

Za ayi wasanne a ranar Lahadi 12 ga watan da muke ciki da karfe hudu na yamma.

Kano Pillars ce zata karbi bakuncin Wikki Tourist din a filin wasa na Sani Abacha dake kofar Mata, sai dai za ayi wasanne ba tare da ‘yan kallo ba kamar yadda hukumar dake shirya gasar league ta kasa (LMC) ta bada umarni.

A baya dai hukumar ta maida Kano Pillars cigaba da fafata wasanta na cikin gida a filin wasa na MKO Abiola dake Abuja bayan da magoya bayan kungiyar suka farmaki ‘yan wasan Katsina United kafin yanzu a sassauta musu hukuncin na cigaba da yin wasa a gida amma ba tare da ‘yan kallo ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet