Connect with us

Labarai

Hukumar INEC ta ƙara kayan aikin yin rijistar katin zaɓe

Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ƙara kayan aikin yin rijistar katin zaɓe na din-din-din a wasu jihohin Najeriya.

Shugaban kwamitin wayar da kan al’umma muhimmancin yin katin zaɓe na hukumar Festus Okoye, ne ya bayyana hakan a yau Asabar.

Festus Okoye ya furta hakan ne yayin taron da INEC ta gudanar a birnin tarayya Abuja ƙarƙashin jagorancin shugaban hukumar Farfesa Mahmood Yakubu wanda kuma ya samu halartar kwamishinonin zaɓe na jihohin Najeriya 36.

Haka kuma Okoye ya ƙara da cewa, hukumar INEC ta ƙara na’urori yin rijistar ne har guda ɗari biyu da tara a jihohin Kano da Lagos da kuma wasu jihohi biyar a yankin kudu maso gabas.

Haka kuma ya ce, hukumar ta ƙara yawan kayan aikin ne domin mutane su samu damar yin rijistar kasancewar a yanzu haka masu zuwa a yi musu suna ƙara yawa idan aka kwatanta da baya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet