Connect with us

Tsaro

Kaduna: Ƴan sanda sun hallaka gawurtattun ƴan bindiga

Rundunar ƴan sandan Jihar Kaduna, ta ce, jami’anta sun yi nasarar hallaka wasu gawurtattun ɓarayin daji su 4 waɗanda suka jima suna addabar mazauna garin Saminaka da ke yankin ƙaramar hukumar Lere.

Mai magana da yawun rundunar DSP Mohammed Jalige ne ya sbayyana hakan ga manema labarai.

Ya ce, jami’an rundunar ‘yan sun samu nasarar ne a wata arangama da suka yi sda ɓarayin a babbar hanyar Saminaka zuwa birnin Jos ɗin jihar Filato.

Gidan Ttalabijin na Channels ya ruwaito cewa yayin arangamar, ƴan sandan sun kuma samu nasarar kammala ƙwato bindiga ƙirar AK47 guda ɗaya da wata ƙirar AK49 da kuma tarin alburusai masu rai da kuma mota ƙirar Sharon kalar shuɗi wadda suke amfani da ita.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet