Connect with us

Labarai

Kano: Jam’iyyar PDP ta soki ƙudurin Ganduje na ciyo bashin Biliyan 10

Jam’iyyar adawa ta PDP, ta soki ƙudurin gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje na ciyo bashin Biliyan 10 domin sanya kyamarorin CCTV da sauran kayan aikin inganta tsaro da gwamnan ya ce zai saya.

A wani saƙo da ya fitar da yammacin Alhamis ɗin nan,  Sakataren yaɗa Labaran jam’iyyar Bashir Sanata, “Ya ce gwamnatin na son fakewa ne da Guzuma a harbi Karsana watau a fitar da kuɗin da sunan inganta tsaro amma amma a karkatar dasu zuwa ga wani abun na daban”.

Ya ƙara da cewa, “Ba komai ne matsalar tsaro ba illa rashin ilimi ga matasa da kuma matsalar rashin aikin yi”.

“Idan aka samar wa matasa aikin yi, kuma aka samar musu ingattaccen ilimi, to Habu shakka an yi maganin kaso tamanin da biyar cikin ɗari na matsalar tsaro”, inji Sanata.

Ya kuma ce, “A wannan lokacin wanda Jam’iyyar APC mai mulki ta lalata arkokin tattalin arziki, tare da haifar da matsalar ashin tsaftataccen ruwan sha da ibada da kuma jefa ƴan ƙasa cikin fatara.”

Abinci na yi wa talakawa wahala ga uwa uba biyan kuɗin jarabawar yara Naira dubu ashirin da uku, ga iyayen da ba su da kuɗin biya kuwa karatun ƴaƴansu kuwa ya lalace kenan sai su koma shaye-shaye daga nan kuma rayuwarsu ta gurɓace sai abin da hali ya yi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet