Connect with us

Labarai

Ƙarar SERAP: Kotu ta dakatar da INEC daga rufe yin rigistar a watan Yuni

Wata babbar kotu da ke birnin tarayya Abuja, ta dakatar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC daga rufe yin rigistar katin zaɓe na din-din-din a ranar 30 ga wannan wata da muke ciki na Yuni.

Koton dai, ta yanke hukun ci ne a yau Litinin biyo bayan ƙarar da ƙungiyar SERAP ta shigar gabata.

Ƙungiyar ta kai ƙarar ne akan tana mai buƙatar kotun kan ta dakatar da hukumar INEC daga dakatar da yi wa ƴan Najeriya rigistar katin zaɓen a wa’adin da ta ayyana.

Haka kuma SERAP ta buƙaci kotun da ta tilasta wa hukumar INEC kan ta ƙara wa’adin yin rigistar ya zuwa wata uku tare da ɗaukar matakin ganin ƴan Najeriya da dama sun yi rijistar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet