Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari  zai tafi ƙasar Rwanda

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar Najeriya yau Laraba domin zuwa tafi birnin Kigali na ƙasar Rwanda domin halartar taron CHOGM.

Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da mai bai wa shugaban shawara kan harkar yaɗa labarai Femi Adesina, ya fitaar.

Sanarwar ta ce, taron zai mayar da hankali ne kan ci gaban ƙasashen renon Ingila.

Haka kuma, sanarwar ta bayyana cewa ana sa ran shugaba Buhari zai gabatar da jawabi yayin taron.

Haka dai ta cikin sanarwar an bayyana cewa shugaban na Najeriya zai gana da shugabanin da suka halarci taron wanda za a gudanar a jibi Juma’a.

Sanarwar ta kuma ce, shugaba Buhari zai samu rakiyar Ministan harkokin kasashen waje Geoffrey Onyeama da Ministan lafiya Osagie Ehanir da  Ministar kuɗi Zainab Ahmed da kuma Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami.

Sai kuma jami’an gwamnatinsa da suka haɗa da Ahmed Rufa’i Abubakar da Abike Dabiri-Erewa da  kuma mai bawa shugaban shawara kan harkar tsaro Manjo Gen Babagana Monguno.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet