Connect with us

Siyasa

Ban yi makarantun Firamare da Sakandare ba- Tinubu

Ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu, ya shaida wa hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC cewa, bai halarci makarantun firamare da sakandare ba.

Tinubu, ya ce yana da digiri biyu a jami’o’in ƙasar Amurka guda biyu, amma ya ce wasu sojoji da ba a san ko su waye ba, sun suka sace takardun shaidar a lokacin mulkin soja na shekarar 1990.

Wannan dai na ƙunshe ne a cikin takardar rantsuwa da Tinubu ya miƙa wa ofishin INEC a wani ɓangare na takardun cancantarsa ​​shiga zaben shugaban ƙasa a 2023.

Takardun da hukumar zaɓen ta fitar a ranar Juma’a sun nuna cewa ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam’iyyar APC a zaɓen 2023 gaba ɗaya ya bar ginshiƙan karatunsa na firamare da sakandire.

Sai dai Tinubu ya dage cewa ya sami digiri a fannin Kasuwanci da Gudanarwa a cikin shekarar 1979, da alama yana magana ne akan iƙirarin da ya yi a baya na halartar Jami’ar Jihar Chicago.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet