Connect with us

Labarai

Borno: Jam’iyyar APC ta kafa kwamitin sasanta rikicin ƴaƴanta

Jam’iyyar APC mai mulki, ta kafa wani kwamiti domin sasanta ƴaƴanta bisa ƙorafinsu kan zaɓukan fitar da gwanin da aka gudanar a jihar Borno.

Hakan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan jihar Malam Isa Gusau, ya fitar.

Sanarwar ta ce, Shugaban jam’iyyar na Jihar ta Borno Ali Bukar Dalori ne ya ƙaddamar da kwamitin a Maiduguri babban birnin jihar.

Haka kuma ta cikin sanarwar Malam Isah Gusau ya ce, kwamitin ya gudanar da taronsa na farko jim kadan bayan ƙaddamar da shi.

Ali Bukar Dalori, yayin ƙaddamar da kwamitin, ya buƙaci kwamitin da ya gana da ɗaukacin waɗanda suka nemi takarar muƙamai kuma suke da ƙorafin rashin gamsuwa da sakamako zaɓukan fitar da gwanin.

Mambobin kwamitin sun haɗa da Barista M.T. Monguno da Mohammed Makin ta da Alhaji Kaumi Damboa da Babagana Malaria da Sani Kuli Askira da Modu Kawu Ngamdu da Babagana Tijjani Banki da kuma Zakari Dali Bayo.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet