Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari ya dawo daga Rwanda

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sauka a birnin tarayya Abuja bayan da ya baro ƙasar Rwanda.

Rahotonni sun bayyana cewa shugaban ya sauka ne da yammacin yau Lahadi.

A makon da muka yi bankwana da shi ne shugaba Muhammadu Buhari, ya bar Najeriya inda ziyararci Kigali babban birnin ƙasar Rwanda.

Shugaban ya je ƙasar ne domin halartar taron shugabannin ƙungiyar ƙasashen rainon Ingila karo na 26.

Shafin BBC ya ruwaito cewa gabanin shugaba Buhari ya baro ƙasar ta Rwanda sai da ya kai ziyara wajen tunawa da mutanen aka kashe lokacin yaƙin kisan kiyashin Rwanda.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino sitelerikavbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetsahabetonwinonwingrandpashabet güncel girişjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişcasinolevantbetgarantibetciograndpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabet girişpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet