Connect with us

Labarai

Mun cafke Tan 1.3 na miyagun ƙwayoyi a Katsina- NDLEA

Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta ce, ta cafke kimanin Tan ɗaya da ɗigo na kayan maye a jihar Katsina.

Shugaban hukumar shiyyar Katsina Mohammed Bashir Ibrahim, ne ya bayyana hakan ga manema labarai a yau Litinin yana mai cewa hukumar ta samu wannan nasara ne a ƴan watannin baya.

Haka kuma ya ƙara da cewa, sun cafke mutane ɗari biyar bisa zarginsu da safarar ƙwayoyi.

Mohammed Bashir Ibrahim, ya ƙara da cewa, akwai mutane ɗari uku da tamanin da takwas waɗanda suke tu’ammali da miyagun ƙwayoyi, wanda a yanzu haka sun daina bayan da aka  basu kulawa, amma a cikinsu har yanzu akwai matasa goma sha tara da har yanzu ake ci gaba da kula da su a cibiyar gyaran hali.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet