Connect with us

Labarai

Hajjin bana: Ɗaya daga cikin maniyyatan jihar Nasarawa ta rasu a Makka

Shugaban Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Nasarawa, Mallam Idris Ahmad Almakura, ya tabbatar da rasuwar Hajiya Aisha Ahmad, ɗaya daga cikin mahajjatan jihar da ke ƙasar Saudiya domin aikin Hajjin bana.

Ya bayyana hakan ne a yau Laraba a lokacin da ya ke zantawa da manema labarai a birnin Makka.

A cewar Almakura, marigayiya Aisha, wadda ta fito daga Ƙaramar Hukumar Keffi a jihar Nasarawa, ta rasu ne bayan ta yi fama da gajeruwar rashin lafiya.

Shugaban Alhazan na Jihar Nasarawa ya bayyana cewa ta yi rashin lafiya kuma an garzaya da ita Asibitin Sarki Abdulaziz da ke Makkah kafin ta rasu.

Kakakin hukumar, AbdulRazak ya shaidawa manema labarai cewa an yi jana’izar marigayiyar a makabartar Harami bayan sallar La’asar a jiya Talata.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet